Hausa Musics

MUSIC : Isah Ayagi – Fatan Alkhairi

Advertisment

Isah Ayagi  shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar  da sabuwa waka mai take “Fatan Alkhairi”inda zakuji dadin wakar

Isah Ayagi yayi wakar A fahimce ni  a wanann shekara ta 2023 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.

MUSIC : Isah Ayagi - Fatan Alkhairi

Wakar “Fatan Alkhairi”tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.

Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Related Articles
Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button