Labarai

Buhari Ya Amince Da Karin Albashi Ga ‘Yan Sanda

Advertisment

Shugaba Muhammad Buhari ya amince da karin albashi da alawus alawus ga jami’an ‘yan sandan Nijeriya.

Buhari ya ce gwamnatinsa ta dauki matakin kara albashin ne don bada karfin guiwa ga jami’an ‘yan sandan inda ya nuna takaicinsa yadda rundunar ‘yan Sanda ke gazawa wajen ayyukanta ta yadda idan rikici ya barke sai an nemi agajjn sojoji wajen Samar da zaman lafiya.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button