Kannywood

Kalli Hotunan Pre wedding Na Maryam Booth da Sadiq zazzabi

Advertisment

A yau mun samu hotunan pre weeding na jaruma maryam booth da shahararren mawakin siyasa sadiq zazzabi wanda shiya yayi wakar “Dr Aliyu Modibbo” fct minister shine munka kawo muku kafin Aure wanda sunka samu fatan alkhairi.

Inda Mc ibrahim shakuran ya tofa albarkaci bakinsa inda yace

“Allah ya kaimu gidan buki”

Wanda suma balancy photographer wanda sunka fitar da hotunan sunyi fatan alkhairi wanda sunkayi kalamai na soyayya da fatan Allah ya nuna musu ranar aure.

Ga hotunan.

Ku kasance da hausaloaded.com zamu kawo muku wasu hotuna.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button