Kannywood
Tsohuwar Matar Adam A Zango Maryam Ab Yola Tayi Masa Kalamai Masu Daukar Hankali A Yau
A yau 1st October,2020 ne adam a zango ke murna zagayowar ranar haihuwarsa, wanda itace ta farko na fitar da wannan sanarwa ko shi baiyi ba sai ita.
Wannan alama ya nuna cewa har yanzu fa maryam ab yola tana son tsohon mai gidan adam a zango wanda tayi masa kalamai masu hikima da daukar hankali sosai da nuna so da kauna.
Wanda ta wallafa hakan ne a shafinta na Instagram wanda a fahimtar Hausaloaded ta fassara muku
“Koyaushe Kasance Mai Farin Ciki koyaushe sanya murmushi Ba don rayuwa tana cike da dalilai na murmushi ba amma saboda murmushin kanka shine dalilin da yasa wasu da yawa suyi murmushi”