Politics Musics

AUDIO : Aminu Ala – Mugun Madambaci Next Level

Advertisment

Wannan ita ma sabuwa wakar Aminu alan waka ce wanda ya yita ne akan Shugaban Muhammadu buhari domin Shi kam yace ba zai zabi mugun madambaci wanda ko sallah bai iya ba , balantana yayi limancinsa.
A cikin wannna waka akwai habaici da zambo wanda kunsa indai a fagen tsintsar hausa ce a cikin waka aminu ala ya wuce nan to kada ka bari a baka labari ka saurari wannan waka da Kunne basira domin jin yadda wannan mawaki ya zube hausa tsintsa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button