Politics Musics
MUSIC : Rarara – Girmanka Akwatinka
Advertisment
Rarara ya yi sabuwa waka ga ɗan takarar gwamnan jihar kano Gawuna a karkashin jam’iyyar Apc.
Rarara a farko dai yana tafiyar Sha’aban sharada amma yanzu ya bar tafiyar ya dawo tafiyar ganduje.
Shine yayi sabuwa wakar mai taken Girmanka Akwatinka.
Kuyi amfani da alamar Download Mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.