Kannywood

Dalilin Da Yasa Nake son Atiku Abubakar – Inji Ummi Zeezee

Advertisment

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana babban dalilin da yasa take son dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP,Atiku Abubakar sosai, tace saukin kanshine yasa yake birgeta.

Ummi ta bayar da labarin yanda Atikun ke sanye da wani abin hannu da ta bashi.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button