Kannywood
Bidiyo : Kalli Bidiyo An Fusata Hamisu Breaker Ya Bada Sanarwa Gaggawa Ga Tashoshin Youtube
Advertisment
Wannan wata sanarwa ce daga bakin mawaki hamisu Breaker ga masu tashoshin Youtube wanda ya bada nan daga sati daya.
Wanda yayi bidiyo da bakinsa yake fadi wanda mun ka samu wannan sanarwa daga daga shafin Youtube mai suna tsakar gida.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


