Kannywood

[VIDEO] Kalli Ali Art Work Jaruma Empire Tafi Yar Shugaban ƙasa (Zahara buhari) Alkhairi

Advertisment

Jaruma Empire wanda tace wa duniya Hadiza Gabon da Laila kawarta yar Lesbian ce amma basu ce uffan ba a jawabin Dr sambo likitan Dariya. Sai gashi tayi masa goma ta arziki. 
Amma sai gashi hadiza gabon ta ciwa amina amal mutunci tana zarginta da cewa ita yar Lesbian ce.
Domin gani wa idonku dalilin da yasa Ali art work yace tafi Yar Buhari Zahara buhari alkhairi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button