Hausa Hip Hop
VIdeo : Ali Jita – Arewa Angel Official video Ali Jita Ft Rahama Sadau
Advertisment
A yau daya ga watan Oktoba 1/10/2019 ne Shahararren mawakin nan Ali jita yayi alkawalin fitar da bidiyon wakar arewa Angel yaui tare da jaruma Rahama Saudau ayi kallo lafiya.
Ga bidiyon nan ku kalla mun dauko muku shine daga channel din mawakin Ali jita
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



