Hausa Hip Hop
[MUSIC] : Dj Ab – Masoyiya
Advertisment
Wakar “masoyiya” tana daga cikin sabon kudin album din Dj Ab wanda zakuji dadin wakokin nasa sosai.
Supa ep/album ya samu aiki sosai da mawakin yayi kokari wajen farantawa masoyansa rai da nishadi.
Kuyi na iya sauraren wakar kafin ku saukar a akan wayoyinku.