Kannywood

Tsugunne Bata Kare Ba : Kotu Ta Ƙargame Sadiya Haruna A Gidan Kurkuku

Advertisment

A yau mun samu rahoto daga shafin kannywoodexclusive a instagram sun wallafa wannan labari wanda ga yadda sunka wallafa labari.

R”sun bayyana cewar, a yau Laraba, 16 ga watan Oktoba 2019 wata  Kotun majistret mai lamba 15 karkashin mai sharia Muntari Garba Dandago ta aike da wata mata mai suna sadiya Haruna gidan gyaran hali. Kazalika tun da farko ‘yansanda ne suka gurfanar da ita bisa zargin bata suna laifin da ya saba da sashi na 391 na kundin hukunta masu laifin Penal code.
A yayin zaman kotun mai shari’a Muntari Garba  ya karantu Kunshin tuhumar ya bayyana cewar wani mashiryin shirin Hausa mai suna Isa A Isa shine yayi korafin akan cewar sadiyar ta bata masa suna.”

View this post on Instagram

A post shared by Kannywood Exclusive (@kannywoodexclusive) on
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button