Kannywood

Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Darakta Aminu S Bono Da Adam A zango

Advertisment

A yau ne wani sabon al’amari ya bullo tsakanin Jarumi adam a zango da darakta Aminu s bono wanda ya kai kowa ya fadi albarkacin bakinsa.

Wanda shine munka kawo muku domin jin yadda al’amarin  ya fara.

Aminu s bono ne ya fitar da fastar wani sabon shiri da suke son tsarawa mai suna ” Mutu Karaba” wanda a cikinsa akwai jarumai kamar haka:-

Adam a zango

Maryam ab Yola (Tsohuwar matar adam a zango)

Musbahu a.k.a anfara

Fati washa

Da dai sauransu.

Sai daga Baya shi kuma jarumi adama a zango yayi nashi posting kamar haka

“Daman Na Ficce tuntuni

Ba’a  Taceni ba”

Sai shi kuma Darakta sai ya fitar da nashi sakonsa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button