Kannywood
Hotuna : Ƴan Kannywood sun halarci Taron Naɗin Sarauta a Tsibirin Gobir Inda ka Nada Alan waka
Advertisment


A tsarin Masarautun Hausa ɗiyan saraki kan buga tambari idan za a naɗa su sarautu na su na gado ko lokacin bukukuwan gargajiya. A na-buga tambari idan za a yi taro ko bukukuwa ko dan isar da saƙo.
Ubangiji Allah ya taya ku riƙo










