Labarai
[Bidiyo] Ankama yaron Bello Turji ya bayyana Inda maboyar bello turji yake
Advertisment
![[Bidiyo] Ankama yaron Bello Turji ya bayyana Inda maboyar bello turji yake [Bidiyo] Ankama yaron Bello Turji ya bayyana Inda maboyar bello turji yake](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/02/IMG_20220201_111640.jpg?resize=300%2C164&ssl=1)

Rundunar yan sanda a jahar katsina sun sake kama wani gawurtaccen dan ta’adda kuma yaron babban dan ta’adda bello turji.
Aminu sani mai shekaru 24 zuwa da 25 ya bayyana cewa baisan iyar mutanen da ya kashe ba,amma yanzu ya sake cewa bakin mutum ashirin ne.
Aminu sani ya bayyana yadda suke kai hare hare da sace sace wannan yaron dan asalin jahar zamfara ne a wani gari da ake kira makera kusa da tsafe.
Ga cikakken bayyanin nan a cikin faifan bidiyo.
https://youtu.be/Mg2hwhKveEs
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)