Kannywood

Lukman labarina da Umar Labarina sun samu kyautar gwarzo shekara 2021 (Hotuna)

Advertisment

Wata kungiya da take a jahar bauchi mai suna arewa legend bauchi sun baya kyautar gwarazan jaruman a wannan shekara 2021 wanda a kowansu yayi taka rawar gani sosai.
Inda shi lukman ya samu wannan kyautar ne akan fim din labarina mai dogon zango wanda ya lashe kyautar ‘Best Emotional actor of the year‘.tabbas ya cancanta irin yadda ya shiga damuwa a cikin wannan shiri.
Inda kuma yaji dadi sosai tare da nuna godiya sa ga malam aminu saira irin yadda ya bashi wannan role.
Umar labarina wanda yake aboki ga Mahmud shima ya zamo lashe kyautar “Best talented actor of the year” shima duk a cikin shirin Labarina wanda kuma duk wanda yake biye da wannan labari yasan ya nuna hikima da basira a cikin
wannan shiri.
Sai adama matar kamaye wanda itama tabbas ta taka rawar gani sosai a cikin shirin dadin kowa.
Ga hotunan nan kasa ku kalla. Lukman labarina da Umar Labarina sun samu kyautar gwarzo shekara 2021 Lukman labarina da Umar Labarina sun samu kyautar gwarzo shekara 2021 Lukman labarina da Umar Labarina sun samu kyautar gwarzo shekara 2021

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button