Yadda Anka kashe Miliyoyin Kudi wajen Bukin Diyar Gwamnan Bauchi (hotuna)


A satin da ya gabata ne aka yi shagulgulan bikin Malah sheriff da kyakkyawar matarsa zara Bala Mohammed iyar Gwamnan jihar Bauchi.
Rahotanni sun bayyana cewa An kashe makudan kudade inda aka bayyana kuɗin Wasu kayyayakin da Amaryan ta saka kamar haka:
Ta sanya rigar auren Galia fahad na naira miliyan 15 kuma sauran riguna da ta sa guda 5 duk maison valentino ne idan aka duba a Google duk basu yi kasa da dala $8,000 ba .
2. Ana Kuma tsammanin anyi kasafin kuɗi kamar biliyan 1 don bikin aure. Kayan ado da takalma da jakunkuna da Amaryan ta saka yana nuni da kuɗi Domin sunyi kyaun gaske.
3. rahotanni sun Kuma bayyana cewa a Takalmar da ta saka duk babu na kasa dala $2000. A haka ma Babu maganan kwalliyan Wajan bikin da Masu Abincin bikin.
4. Ko a auren dan shugaba Buhari ba a kashe makudan kuɗi haka ba. Ta saka dan kareriyar zinare na ganni a fada a bikin gargajiyan ta na wushe wushe.
Kadan Daga cikin makudan kudaden da aka kashe ke nan.
#Tozali
#tozalitv.
Ga hotunan kayan bukin nan.

















