Labarai
An buɗe bikin nuna fina-finai na duniya a Saudiyya (Hotuna)
Advertisment
Za a buɗe bikin fina-finai na farko a ƙasar Saudiyya a birnin Jeddah – kasa da shekaru hudu da ɗage haramcin nuna fina-finai a ƙasar.
Bikin fina-finai a ƙasar zai gudana ne na tsawon kwanaki 10 inda za nuna fina-finai138 daga sassan duniya.
Bbchausa na ruwaito za a karrama darakta mace ta farko a Saudiyya Haifa al-Mansour – wacce ta fara fim din Wadjda da ta lashe kyauta.
Manufar bikin ita ce bunƙasa masana’antar fina-finai a ƙasar Saudiyya – ta fuskar shirya fina-finai da kuma kasuwarsu da nunawa a sinima da aka buɗe tun shekarar 2018.





![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)









![[Bidiyo] Duk musulmi dazai zabi Tinubu Allah ya naɗe hannunsa - Cewar wani Malam](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/07/PicsArt_07-06-08.26.06.png?resize=390%2C220&ssl=1)