Kannywood
Dalilin Da Yasa ake Zargin Malam Ali Na kwana Casa’in Da Auren Jari ko Auren kudi
Advertisment
Bayyana fitowar hotunan jarumin kwana Casa’in Abdulaziz wanda aka fi sani da sunan mAlam Ali a cikin shirin Kwana Casa’in.
Wanda yayi kokarin boye wannan hotunan amma sai da anka samu wadanda sunka zakulo wannan hotunan wanda har shima ya fitar wanda ake ganin wanann ya girme sa nesa ba kusa ba.
Wanda ankayi ta Cecekuce to shine munka samu wani faifan murya bidiyo da tashar tsakar gida na wallafa.
Ga shi nan sai ku saurara ku ji
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


