Kannywood
Allah ya saka miki da alkairi : A’isha Tsamiya Ta Baiwa Marayu Zunzurutun Kudi
Advertisment
A yau ne shafin Hausaloaded blog taci cikibis da wannan labari wanda jaruma Aisha Aliyu Tsamiya tayiwa marayu taimakon makudan kudi.
Wanda tayi fastin a shafinta na sada zumunta ga abinda ta wallafa.
“Allah ya saka miki da alkairi @realaeshatsamiyya, Allah ubangiji ya faranta miki. Ta bayar 100k domin taimakon marayu da abincin azumi (ba cewa ta yi na fada ba, don ayi Mata addu’a ne).”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Phone Number