Kannywood
Hotunan Dinner Garzali Miko Da Manya Manyan Jaruman kannywood Na Hallarta
Advertisment
Hotunan dinner Garzali miko da manya manyan jaruman kannywood na hallarta da ankayi dinner a jiya da dare wanda sunka samu hallarta.
Garzali miko ya zama ango da matarsa habiba wanda anka daura aure a garin kaduna misalin karfe 1pm.
Wanda mun samu kadan daga cikin fuskokin da sunka hallarci shagalin biki wanda kuma zamu kawo muku wasu nan a duk munka samu wani labari.
Manyan daraktoci da jaruman kannywood duk sun hallarta ga hotunan nan kasa ku kalla.






















