Kannywood
Ina Daf Da Yin Wuff Da Hadiza Kabara – Mustapha Nabruska
Advertisment
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 57, shirin ya tattauna da Mustapha Naburaska, wanda yake fitowa a matsayin Bazooka a shirin Gidan Badamasi, kuma fiaccen jarumi a Kannywood.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da rawar da yake taka wa a masana’antar fina-finai.


Wanda nan ne ankayi masa tambaya akan iyali ya amsa da cewa yanzu yana da mata biyu kuma yana daf da rufe kofa amma akwai wanda yake kwankwasawa itace Hadiza kabara kuma ya bayyana yadda suke.
Ga bidiyon nan kasa ku saurara domin jin cikakken bayyani daga bakinsa.



