Masu kallon fina-finai masu dogon zango na Dadin Kowa da Gidan Badamasi ba za su kasa gane Hauwa matar Adahama ko Lantana…
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu…