Kannywood

Ni Ne Na Fara Yin Waƙar Fim A Masana’antar Kannywood Lokacin Da Aka Kafa Ta – Musbahu M Ahmed

Advertisment

Ni Ne Na Fara Yin Waƙar Fim A Masana’antar Kannywood Lokacin Da Aka Kafa Ta – Cewar Musbahu M. Ahmad Yayan Naziru Sarkin Waƙa Da Aminu Saira
A wannan kashi na 56, shirin ya tattauna da Musbahu M Ahmad, fitaccen jarumi kuma mawaki a Kannywood.
Musbahu ne ya rera fitattun waƙoƙi irin su Sangaya da Sangdandale.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa ciki har da alaƙarsa da ƴan uwansa biyu da su ma suke masana’antar Kannywood wato Naziru M Ahmad Sarkin Waka da darakta Aminu Saira.
Domin kallo da sauraron cikakkiyar hirar ta sa, ku kalli bidiyon kuji yadda ta kasance.
https://youtu.be/rgIa7SxBLjE

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button