Kannywood

[Bidiyo] Wasan Sallah Nura M Inuwa A Kano

Advertisment

Shahararren mawakin nan na soyayya da zaurance nura m inuwa yayi wasan sallah a cikin garin kano wanda ya samu dibin mutane sosai a wanda a yayi a ranar lahadi inda nan je ya Gwangwajemusu sabuwar wakarsa mai sunan ‘Aisha ‘ wanda yayi Dr Aisha Mk Wanda ita dai wakar akwai kalamai sosai a cikinta na soyayya.
Wanda ita wakar dai masoya zasuyi amfani da ita wajen cire kalamai domin jinjina da nuna kauna wanda yake so ga dai bidiyon nan sai ku kalla irin yadda ankayi wasan sallah.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button