Hausa Musics

VIDEO + AUDIO : Auta Mg Boy ~ Talaka

Advertisment

Auta Mg Boy yayi fitar da sabuwa wakarsa wanda har da video yayi mata mai suna “talaka” a cikin wakar ya fadi baitoci da talaka yake kwana ya tashi da su a ransa.
Talaka mutum ne da masu kudi basa kulawa kamar yadda ya dace amma kuma shine gatansa domin idan ba talaka to babu wani jin dadin abubuwan da yakamata mai kudi ya samu zakuji irin yadda ya tsara baitoci naza zaku iya amfani da alamar Download mp3 domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
https://youtu.be/6t4jB7c6UIQ

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button