Hausa Musics
VIDEO : Hamisu Breaker ~ Sai Dake (Official Video)
Mawakin Soyayyar nan wanda tauraronsa ke haskawa wato Hamisu Breaker Dorayi na Amjad Records yazo mana da sabuwar waka mai suna “Sai Dake”.
Wannan waka ta masoya mai taken “Sai Dake” ta samu aikin Producer Kasheepu wanda shine Manager din Hamisu Breaker Dorayi kuma CEO na Amjad Records.