Kannywood
Bidiyo : Babbar Magana Oscar 442 Mai Gidan Hamisu,Momee Da Garzali Miko Fasa Kwai Akan Munafukan Kannywood
Advertisment
Wannan wani sabon bidiyo ne da darakta sanusi Oscar ya Fasa Kwai akan yadda abubuwa ke tafiya a masana’antar Kannywood a yanzu haka wanda abun sai ya baka mamaki irin yadda abubuwan nan suke.
Ga bidiyon nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



