Hausa Musics
MUSIC : Farfesan waka – Gyara kayanka


Advertisment
Albishirinku yan uwana ma’abota ziyar shafin Hausaloaded blog a yau mun zo muku da wakar farfesan waka wanda yayi fice sosai kuma ya iya waka fiye da kake tunani.
Wanda duk wanda ya taba sauraren wakokinsa zai san abinda nake tunani amma sai ku saukar da wannan waka domin sauraren waka a cikin kwanciyar hankali da kuma ma’ana.



