Addini
Hakikanin yadda waya tsakanin abduljabbar kabara da sheikh bello Yabo Sokoto ta Gudana


Advertisment
Wannan itace hakikanin wayar da ta gudana tsakanin Abduljabbar nasiru kabara kano da sheikh Bello Yabo Sokoto wanda zaku yadda ta kaya.
Wanda mun kawo muku sautin wayar a cikin alamar faifan bidiyo da kuma link da zakuyi amfani wajen sauke audion sautin murya wayar a wayoyinku na salula ga masu bukata.
https://youtu.be/FeEeairwAvE


