Kannywood
Kalli bidiyon Shagalin bikin director Sheikh Isah Alolo Dinner party


Advertisment
A wajen auren babban Furodusa sheikh isah alolo wanda ankayi aurensa ranar juma’a wanda a jiya ne yan Kannywood sunka chasha wanda zaka ga manya manyan jaruman Kannywood maza da mata.
Wanda sunka chashe sosai wajen wannan buki kamar yadda zaku gani a wajen wannan buki wanda ankayi hadarin nairori Sosai.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.



Hausa loaded kunbirge mutanan nigeria musamman HAUSAWAn arewa