OpportunityToturials

Yadda Zaka Karawa Battery Na Wayarka Karfi Tare Da Sanin Hanyoyin Da Zaka Karemar Lafiyarsa.

To A Cikin Darasin Da Zamu Koyar Ko Mu Tunatar Daku A Yau Shine Darasi Akan Yadda Zaku Kare Lafiyar Battery Na Wayoyinku.

Hakikanin Gaskiya Kowa Yasani Cewa Saida Battery Mai Kyau Da Rikon Chaji Ne Kowa Yake Iya Morar Wayar Daya Saya.

Sannan Battery Na Daya Daga Cikin Abubuwan Da Kowane Mutum Yake Lura Dashi Kafin Yasayi Waya.

To Kasancewar Hakan Shine Mafita, Yasa Mukayi Kokarin Kuma Samomuku Wata Hanya Wadda Zaku Kare Lafiyar Wadannan Batera Naku.

Domin Mutane Da Dama Suna Sayen Waya Mai Tsada Kuma Wadda Take Da Battery Irin 5000 Mah Ko 6000 Mah Ko 7000 Mah, Amma Daga Karshe Sai Suga Wannan Battery Ya Mutu Batare Da Sun More Shi Yadda Yakamata Ba.

To A Posting Dinmu Nayau Zamu Kawo Muku Dalilin Dakesa Yawan Ko Ke Kawo Yawan Mutuwar Battery Na Waya A Cikin Dan Kankanin Lokaci.

Sannan A Bayani Na Gaba Zamu Kawo Muku Bayani Akan Wani Application Wanda Zai Taimaka Muku Sosai Wurin Ganin Kun Kula Da Lafiyar Battery Na Wayarku Batare Da Ansamu Wata Matsala Ba.

To Da Farko Dai Yakamata Kasani Yawan Saka Waya A Chaji Yana Kawo Yawan Mutuwar Battery Na Wayoyi, Yana Da Kyau Ace Kafin Kasa Wayarka A Chaji Ace Ta Dawo Kasa Da 40%.

Yin Hakan Zai Taimakawa Wayarka Da Battery Nata Wajen Samun Kwanciyar Hankali.

Saboda Haka Yana Da Kyau A Daina Yawan Saka Waya A Chaji Har Sai % Nata Yadawo Kasa Da %40 Kafin A Kara Sakata.

To Abu Na Biyu Akwai Wani Application Wanda Da Zarar Kayi Installing Nasa Zaiyi Matukar Taimaka Muku Sosai Wajen Kare Lafiyar Battery Na Wayoyinku.

Kamar Yadda Mukayi Alkawari Zamu Ajiye Muku Link Dinsa A Kasa Domin Kusamu Saukin Download Dinsa Cikin Sauki Batare Da Wani Bata Lokaci Ba.

Amma Kafin Mukai Ga Ajiye Muku Link Na Wannan Application Zamu Kawo Muku Irin Amfanin Wannan Application Da Kuma Abubuwan Daya Kunsa.

Na Farko Shi Wannan Application Zai Rika Sanarma Da Duk Lokacin Da Battery Na Wayarka Yayi Low Wato Yarka Take Bukatar Chaji.

Sannan Wannan Application Zai Rika Sanar Dakai Cewar Wayarka Ta Katse A Lokacin Da Kasakata A Chaji.

Abu Na Uku Wannan Application Zai Sanar Dakai Cewar Wayarka Ta Cika Ka Cireta Saboda Kadda Battery Nata Yasamu Matsala.

To Wadannan Dai Suna Abubuwa Masu Muhimmanci Da Wannnn Application Yake Dauke Dasu, Wadanda Nasan Zakuyi Matukar Farin Ciki Dasu.

Sannan A Wurin Da Wannan Application Zaina Tunatar Dakai Ko Sanar Dakai, Shine Zaka Zabi Waka Ko Ringtone Ka Dora Ne A Duk Lokaci Da Wayarka Ta Kasance A Yanayi Hudu Ko Uku Daga Cikin Wadannan Abubuwa.

Abu Na Farko Zaka Iya Saita Waka Ko Ringtone Idan Wayarka Ta Katse, Sannan Zaka Iya Saita Wani Kalar Ringtone Din Daban Idan Wayarka Tayi Low, Sannan Wanda Zaka Dora Idan Wayarka Ta Cika Shima Daban Ne Idan Kaso

To Kaga Kuwa Wannan Abune Mai Amfani Wanda Zai Taimakawa Mutum Koda Yasa Wayarsa Chaji A Wani Lokaci Da Yake Da Uzuri Ko Yake Bacci.

Mungode Mungode Inda Dukka-dukka Anan Muka Kawo Karshen Wannan Darasi Saimun Hadu Daku Wani Sabon Darasin Anan Gaba.

Ga Link Din Dazaku Saukar Da Wannan Application Cikin Sauki Batare Da Bata Wani Lokaci Ba.

Download Battery Sound Alert Now

© Hikimatv

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button