Hausa Musics

[VIDEO + AUDIO ]: Ado Gwanja – Rawa

Advertisment

A yau munzo muku da sabuwar wakar shaharren mawakin nan wato limanin mata duk mai sauraren wakokin hausa yasan waye shi.

To idan ma ke/ka manta to shine Ado gwanja mai suna “Rawa Langa Langa”.

Ina mata a yauma mutumin naku yazo da sabon fashin baki akanku kai harda ma mazan zasu iya takawa.

Saboda haka munzo muku da video wakar da zaku iya kallo kai tsaye daga channel din mawakin da kuma audion wakar.
   

     Download AudioNow

Related Articles

  Download Video Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button