Labarai
[Bidiyo] Maroƙa sun rerawa Prof. pantami wakar Gwamnan jihar Gombe ta jawo cece kuce
Advertisment
An hango wani bidiyo a kafafen sada zumunta wanda wasu maroƙa suna rerawa prof.Ali Isah Pantami waka.
Wannan bidiyo mutane suna ta tofa albarkacin bakinsu kan irin yadda ake yabon irin ayyukan da yayi da muƙaman da ya riƙa a fadar shugaban kasa ƙarƙashin jagorancin Muhammadu buhari.
A cikin wakar suna fadin Allah yayima gwamnan jihar Gombe wanda mutane a kafafen sada zumunta sunan ganin cewa ranar juma’a mai zuwa akwai yiyuwar za’a yi huduba akan wannan bidiyo.
Sai dai ba dole ne ayi magana akan sa duk da mutane suna cewa akwai yiyuwa Dr. Idris sai yayi maganar wannan bidiyo.
Advertisment
Ga bidiyon ku saurara kuma mai buƙata ya saukar a wayarsa.