Labarai

Bidiyo : Auren Bariki Ko Kuma Ƙwarya Ta Bi Ƙwarya? G-fresh Da Alpha charles

Tirƙashi G-fresh da Alpha charles sun tada hankalin Duniyar Yan Titkok da batun auren su

Na ga mutane da dama suna cewa ɗan Tiktok Al’amin G-Fresh ya sayar da ayaba ya sayo biri saboda ya rabu da Sadiya Haruna ya auri abokiyar fadanta Alpha Charles.

Ni a nawa hangen aure fahimtar juna ne, samun daidaito ne na halayya da dabi’u iri ɗaya, abinda masu azancin magana ke cewa sai hali ya zo ɗaya ake abota.

Shin idan ɗan bariki ya auri Hadiza kuma Saliha ta yaya yanayi da salon su zai zo ɗaya?

Bidiyon G-fresh da Alpha charles sun tayar da hankali jama’a sosai musamman a duniyar tiktok inda anka ga suna daukar hotunan “pre wedding pictures” hotunan kafin aure kenan wanda zaku kalli video tare da tofa albarkacin bakin wasu daga cikin yan tiktok.

Ga bidiyon nan ku saurara kuma ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button