Hausa Musics

Ado Gwanja – Dama Nine

Advertisment

The popular singer in Africa Ado Gwanja A.k.A limamin matan has released new brand and fantastic album of year 2024 “Dama nine”

After releasing Arewa which is trending on platform 1 month ago now release another brand one.

Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sababbin  wakokinsa wannan na ɗaya daya daga cikin su ‘Dama Nine’.

Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Iye  itama zakuji yadda ya waketa.

Advertisment

Wakar “Dama nine ” waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.

Sai kuyi amfani da download mp3  wajen saukar da wakar.

 

audio Dama Nine by Ado Gwanja

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button