Hausa Musics

[VIDEO]Teaser Making of Makullin Zuciya Umar M ShareeF song

wakar makullin zuciya wace wanda Umar m shareeF yayi .
Umar M shareeF ya rera.
Umar M shareeF ya hau wakar .
wakar makullin zuciya Umar M shareeF dae yayi wannan waka ce a matsayin soundtrack ma’ana play background sai Ali nuhu yaji ya kamata yayi complete dinta saboda akwae kalamai a cikinta sosai.Wanda Yanzu haka idan ka saukar zagani kuma zaka ji.
Hausawa kance gani ya kuri ji.Domin saukar da wannan wakar sai a latsa nan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button