Labarai

Bidiyon Tsiraici : Nayi Alkawalin sai sadiya Haruna ta rasa komai – Babiana

Aisha humaira ta aika da sako ga masu zaginta

Advertisment

A halin da ake ciki a yanzu dai rikicin yada tsiraici na yan tiktok yanzu aka fara domin ta zamo hanya tozartawa da yaɗa tsiraici ga abokan hammaya domin kuwa wannan yada bidiyon tsiraicin juna yanzu aka fara.

An fara rade radin cewa akwai bidiyon tsiraicin yan matan tiktok kamar janfa a jos har da na yan matan kannywood da ake barazanar saki nan gaba.

A halin yanzu rikicin yada bidiyon tsiraicin da ake shine na best choice wato mijin sayyada Sadiya Haruna wanda ake ta cece kuce da shi akan Wannan bidiyo inda wasu ke cewa tabbas fah wannan best choice ne, inda wasu kuma ke cewa a’a sam bashi bane to kodai bashi bane an samu mai kama da shi sosai, inda ake yaɗa ji madidin cewa har kudin da aka so ya biya kafin fitar bidiyo sun bayyana.

Koda ake rikicin yaɗa bidiyon hafsat waziri wadda anka fi sani da babiana ta dauki alhakin yaɗa bidiyon ba amma tana zargin sadiya haruna da sa hannun yaɗa nata bidiyon,kamar yadda anka ji tana shan alwashin cewa yanzu ta fara gani kuma nan gaba sai ta rasa komai ta dawo bada ko sisin kwabo.

Ga abin da babiana take cewa

“A da bani gaba da ita na rantse da Allah yanzu na sha mata ruwan hau na sha mata ruwan balbalin bala’i dan kutumar uban ta wallahi sai ta wayi gari batada ko Naira daya a hannunta ni nayi mata wannan alkawalin fah”-inji babiana.

Ga bidiyon nan ku saurara maganar har ƙarshe.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button