Labarai
Akwai alherai da Najeriya za ta samu daga yarjejeniyar SAMOA – Atiku Bagudu


Advertisment
Ministan kasafin kudin Nijeriya Atiku Bagudu yana magana cewa babu wani abu a rubuce ko a boye na maganar auren jinsi.
Atiku Bagudu yace akwai alkhairi da Najeriya zata samu akan wannan yarjejeniya da anka kula.


Sa’a nan yayi maganar dala biliyan 150 da za’a baiwa Najeriya wanda shima ya fadi asalin abin da ya faru.
Ga bidiyon nan ku saurara.