Uncategorized
Bayanin Al-Ameen G-Fresh Kan Yadda Su Ka Fara Haduwa Da Sadiya Haruna
Advertisment
Al-Ameen G-fresh ya samu zuwa dandalin Gabon talk show room inda shima ya bayyana tare da martani akan abubuwa da tsohuwar matarsa ta fadi sadiya Haruna.
A satin da ya wuce Sadiya haruna ta fadi abubuwa a ciki harda fadin cewa a daren farko nan ne fa ta gane cewa G-fresh ba ɗa namiji bane domin kuwa bai iya komai a kwanciyar aure.
To shine ya samu halarta wajen domin shima ya bayyana haduwar su.
Ga bidiyo nan.
Advertisment
Ku cigaba da ziyarar hausaloaded.com zamu kawo muku cigaba wanann fira.