Labarai

Dan ta’adda da yake garkuwa da mutane, da na addabi mutanen jihar Neja ya shiga hannu

Advertisment

An samu nasarar cafke wani karamin yaro mai garkuwa da mutane da ya fita daga sabon garin ushe da ke karamar hukumar Rijau da ke jihar neja.

A cikin hirar bidiyo da ankayi da shi ya fadi cewa sana’a sa noma daga baya ya koma sana’a satar kaji da sauran abubuwa.

Daga nan sai ya koma satar mutane da dabbobi da ta kai suna amfani da bindiga kirar ƙale da AK-47.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Advertisment

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button