Hausa Musics
MUSIC: Sani Ahmad – zoben Alkawari


Advertisment
Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro ya fitar da sabuwa wakar mai taken ‘Zoben Alkawali’
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Zoben Alkawali” wanda tayi dadi sosai.
Zaku iya amfani da alamae download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.