Kannywood

An nemi wata alfarma ga yan uwa akan mama Daso

Advertisment

A yau din tsohuwar jaruma Mansurah isah ta fitar da sanarwa akan mutuwar saratu Gidado Daso akan cewa an samu damar sauke duk wani account dinta da ke kafaffen sada zumunta, kamar yadda ta fadi a shafinta na sada zumunta.

Alhamdullahi an samu sauke kafafen sada zumunta din mama daso Instagram da kuma tiktok.

Yan uwan mama daso na neman alfarma akan duk wanda yake da wani bidiyo dinta wanda bai kamata ba, a taimaka a rufa mata asiri, a sauke

Dan darajar Allah da annabinsa”

Hausaloaded ta samu tattara martanin mutane akan karkashin wannan rubutu.

@umargombe cewa yake :

Well done @mansurah_isah Allah Ya saka muku da mafificin alheri. Ita kuma Allah Ya jaddada rahama a gareta da iyayenmu Amin.

@saraki_textiles yana mai cewa :

Assalamu Alaikum . I don’t want to spit a bad words akanta, it’s just a lil bit reminder akan masu son koyi da irin dabi’un su .

Da farko dai , I just want to remind you all that Allah ba mutum bane don baya mantuwa, and Allah abin wasa bane, kuma ba a yiwa Allah wayyo ,

Same statement was made bayan Rasuwar su Ahmad S Nuhu, Rabbilu Musa Ibro , Biba , da dai sauran and what happened ? There videos are still trending on all social platforms, and still Wa-Rabbul Kaabah bayan kin mutu someone will come out and beg people to hide your bad behaviors and it wouldn’t be possible cus bakin alkalami ya bushe

Idan anyi deleting ya zakuyi da masu koyi da abunda suke gani kuna yi in the name of Daawah da kuma Wa’azi da kuka ce kuna yi ? Sannan wazai je ya roqi Mala’iku su goge na littafin su ?

Wa kuka taba ji ya fito daga cikin Zuri’a ko Abokai na daya daga cikin malamai irin su Sheikh Jaafar , sheikh Albani Zaria da Dr Ahmad sun fito suna roqun Al’ummah da a boye wani aikin sa ?

Wallahi am advising you to repent and stop deceiving yourself in the name of Daawah kuna wa Allah izgili da Shaqiyanci , Allah is Ar-Rahim and Al-Gaffar .

Allah ya jiqanta da Rahma .

@shatou_ngaski_collection cewa take :

Wannan Babban darasi ne gasu murja kunya Rahma Sa’adu da su momy gombe da su aisha Najamu da sauransu gara ita daso duk vedios dinta na raha ne ba Badala amman yan uwanta sun nemi a sauko dan ta kwanta kabarinta cikin salama amman Ke mai yada vedio da shiga Wanda bata kamata ba ya kenan
Allah ya shiryar damu hanya madaidaiciya Amiin

@palomakdbabe cewa take :

Wlh daren jiya ban iya bacci ba kwata kwata, daga na juya wlh mama daso take fadomin araina nidai kam jiya haka na kwanta ba dadi kwat kwata kamar wacce na sani a zahiri ko wata dangina haka naketa ganin wanin abu. Allah ya mata rahama ya kyautata tamu

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button