Kannywood
Bidiyo : Sabon Rikici Ya Ɓalle Tsakanin Nura M Inuwa Da Ali Nuhu
Advertisment
Wannan wani sabon al’amari ne da shafin Hausaloaded ya samu daga shafin Youtube mai suna ‘hausa media tv’ inda ya wallafa cewa a shekaranjiya ne wannan abu ya faru a cikin garin kano.
Wani taro da ankayi na karamma jarumai.
Ga bidiyon nan domin sauraren abinda ya haddasa wannan rikici
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com