Kannywood
Kalli Kyawawan Hotunan Jarumai kannywood Da sunka Halarci Murna zagayowar haifuwar Maryam yahya
Advertisment
A jiya ne dai maryam yahaya ta bayyana itace ranar haihuwar ta wanda shine daga cikin abokan sana’ar ta sunka halarta ga hotunan kar haka:-
Tare da ado gwanja
Tare da Aisha Humairah
Tare da Maryam ab Yola
Tare da saiSaifull
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com