Hausa Musics
MUSIC : Dauda kahutu Rarara – Gidan Mai
Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Apc Bola tinubu.
Rarara ya baiwa wannan waka suna “Gidan Mai ” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.
Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.
Yayi wnanan wakar ne bayan dawowar zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Ahmed tinubu.