Hausa Musics

MUSIC: Dauda kahutu Rarara – Jamila

The popular political singer  know as Dauda Kahuta rarara A.k.A Rarara the president of musician is know release another brand song after Aisha last month, now is release Jamila.

Mawakin siyasa Dauda kahutu Rarara yau kuma yazo da wani salon waka mai suna “Jamila”

Jamila waka ce wadda yake nuna wa duniya bai iya komai sai da ita shin wace aisha ce wannan ko Aisha humaira ce abokiya aikinsa.

Ko kuma wata A cikin biyu ce ta daban amma an yi amfani da hoton ta ne domin wakar ta samu karbuwa.

Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button