Politics Musics

MUSIC : Tijjani Gandu – Makaku Ne

Advertisment

Sabuwa wakar Tijjani gandu wanda shine fitaccen wakar shahararren dan siyasar nan wato Dr.Rabiu musa Kwankwaso wanda shine yayi wakar Abba Gida Gida.

A yau ya sake dawowa da sabuwa waka mai suna “Makaku Ne” wanda yayiwa dan takarar gwamnan jihar Kano Abba kabir Yusuf wanda yake a ƙarƙashin jam’iyar NNPP mai alamar kwandon dadi ko muce mai kwandon kayan marmari.

MUSIC : Tijjani Gandu - Makaku Ne

 

A cikin wannna wakar mawakin ya nuna cewa mutane su fito domin lokaci yayi da su tunbuke su goriba da sunka lalata jihar kano.

Advertisment

Wannan wakar anyi tane domin samun Nasarar abba Kabir Yusuf a kotun koli da anka tabbatar da Abba Kabir Yusuf.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button