Hausa Musics

MUSIC : Aliyu Nata – Amarya 2024

Advertisment

Ina Ma’abota sauraren wakokin  Mawaki Aliyu Nata mai wakar Aure martaba a yau ya sake zu muku da sabuwa wakarsa mai taken Amarya 2024

Wakar  ‘Amarya 2024’ Aliyu nata waka ce da yayi akan aure wanda kuma itama tayi dadi sosai kuma duk wani saurayi ko budurwa suna matukar son sauraren wakar.

Aliyu Nata

Wakar ‘Amarya 2024’ waka ce da aliyu nata yayi akan mata wanda daman su mata yan gata ne cewa da wuya mawaki baiyiwa mata waka ba to shima mai aure martaba yayiwa mata waka.

Ga alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

Advertisment

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button