Kannywood
Maryam Wazeery Lailah A Shirin Labarina Tayi AureMaryam Wazeery Lailah A Shirin Labarina Tayi Aure
Advertisment
A yau ranar Juma’a maryam Wazeery wanda ankafi sani da lailah a shirin labarina mai ruwa kudi tayi aure.
A madadin CEO hausaloaded da mabiyansa muna yiwa maryam Wazeery fatan alkhairi Allah ya bata zama lafiya da mijinta amen.
A madadin aminu saira mai kamfanin saira movies da ke bada umarni shiri mai dogon zango Wato labarina shine ya tabbatar da labarin yayinda itama itama amarya ta gasgata hakan.
Ga abinda ya wallafa a shinsa na sada zumunta.
View this post on Instagram
Ku kasance da Shafin hausaloaded.com a koda yaushe domin kawo muku cikakken yadda auren ya gudana.